Saturday, February 16, 2019

Hikiman Da zakayi amfani dashi domin magance Rikicin hammer vpn.

-
-







Sirrin Amfani da Hammer vpn ta yanda zai dauka a koda yaushe cikin sauki.


Daga cikin darusan da muka gabatar a wannan shafin idan baku manta ba akwai darasin da mukayi me taken yanda zakayi browsing 0.0k a layin Mtn da Hammer vpn. idan baka karanta wancan darasin ba yanada kyau kafara dashi tukunna kafin ka karanta wannan posting din ta haka ne ma zaka fahmci abin.
Awancan darasin ayi cikakken bayani akai kuma mutane dayawa sun fahimta haka zalika suna aiki dashi, sai dai akwai wadanda nake gani bisa dukkan alamu haryanzu basu dace wajen cin moriyar ita Hammer vpn din ba.
Tabbas hammer vpn nada matukar dadin amfani sosai domin kuwa shi hammer vpn kana iya morar free data din da zai iyakai 150mb free, sai dai matsalar shine ba kowaye yake nasarar iya dacewa wajen saita ta yanda yadace ba duk dacewa tana da matukar saukin saitawa.
Wato abinda yake tafiya shine ita app din Hammer vpn akwai wani sirri dayake tattare da ita wanda yakamata ace duk wani mai amfani da ita yasan da wannan.
Sabida haka a cikin wannan darasin zanyi bayanin kadan daga cikin sirrukan wadanda nakeda tabbacin idan har kabi wadannan matakan toh fa zaka mori Hamma vpn sosai tayanda bazai baka wahala wajen yin connected ba haka zalika bazaka samu matsalar connection interruption ba.
dafarko yazamana kanada kudi alayinka na mtn din ko kuma data koda 2mb ne..

Na biyu shine yazamana Network din da kake aiki dashi 3g ko 4g ne.

Karka damu dazarar Hammer vpn dinka yayi connected babu wani kudinka ko data din daza'a sake ja maka.
Daga karshe aduk lokacin daka gama aiki da ita kaje setting na wayarka kashiga apps kaje kan hammer vpn kashiga kayi clear data and cache..

Shikenan zaka rika morar hammer vpn dinka matukar kabi wadannan matakan kuma zai rika dauka cikin sauki tayanda zaka rika samun free servers masu yawa aciki musamman idan kayi clear data...


Rilwan Really


Share This
Previous Post
Next Post

0 comments: