Thursday, February 14, 2019

CHEAT: Yanda Zakayi Freebrowsing 0.0k Alayin Mtn da Hammer Vpn.

-
-













Yanda zakayi browsing kyauta 0.0k da Hammer Vpn




Kamar yanda dayawa daga cikinmu suka sani sosai wannan shekarar ana samun garabasa sosai wajen shiga shafukan yanar gizo kamar dai yanda mukayi ta cin moriyar wadannan garabasar tun a shekarar data gabata.

Munsani cewa akullum ana iya samun sauyi wajen manhajar da muke amfani dasu, kama daga Http injector, kpn tunnel rev, spark vpn da sauransu munsani dukkan wadannan suna bukatar configure wanda muke hada file dinsa daga bisani mu rika turawa mutane suna importing acikin vpn dinsu, lokaci zuwa lokaci.

Kasancewar dukkanin vpn din dana lissafo asama suna bukatar configure file wanda kuma yana yin expire lokaci zuwa lokaci, kazalika baya wuce mu mori samada 50mb akowanne rana. Wannan shiyasa wasu daga cikinmu suka dan kosa da amfani da wadancan vpns din, duk dacewa kyauta ne amma ba kowaye bane 50mb zai wadacesa har na tsawon awanni 24 ba.

Sabida haka ne muka sake zakulo muku wata hanyar dazaku bi ku mori garabasar batareda neman file configure ba, haka zalika zaku iya moran daga 100mb zuwa sama tahanyar bin wannan sabon darasin wanda shima da vpn din zamuyi aiki amma ba irin wadanda muka saba dasu abaya ba.
Wannan da zamuyi amfani da ita yanzu sunanta HAMMER VPN

dafarko dai abin da ake bukata

Waya kirar android.

3g/4g network

Hammer vpn

Shi hammer vpn software vpn ne wanda baka safai yake aiki akan service na kasashenmu na africa ba sabida hakane mukayi iya kokari muka samo irin wanda zaiyi aiki akasashenmu ta africa domin muma muci moriyar abin.
Zaka iya dauko hammer vpn din tanan sabida haka idan kadauko karkace zakayi updating dinta koda ta bukaci hakan, sannan karkace zakaje playstore kayi download dinta.
Kawai kabi wannan link din Shiga nan domin saukarwa

Bayan ka saukar sai ka budeta kabi wadannan matakan domin sai tawa.
user Id = kabarshi ayanda yake kawai.
Pasword ma ka kyalesa ahakan yanda yake.
Select server: kashiga wajen sai kazabi = freeserver-6, nl
Sai kaduba kasa acikin box dinda aka rubuta 500 sai ka gogeshi ka rubuta 8080.
Sai kuma dayan box din kashiga ka goge 0 din dake ciki sai ka saka 9201 aciki.
Shikenan
Sauran duk kakyalesu ayanda suke sai kawai kayi connet.








Kadan bashi lokaci kamar irin sekanni 10 wato 10 seconds zakaga yadauka.


Zai nuno maka kamar haka wato connected.








Shikenan sai ka fita kaje kayita browsing dinka.
Idan naka yaki sai ka sake zaban wani server kasake connect shikenan..








Rilwan Really



Share This
Previous Post
Next Post

0 comments: