- |
- |
Sakamakon tambayoyi da wasu daga cikin abokai suke yawan yimin akan yanda zasu hada cartoon dinsu tahanyar aiki da Auto desk sketch book wannan dalilin ne yasa na shirya video na musamman domin koyarma 'yan uwa da abokai yanda zasu zana nasu cartoon din cikin sauki
Karin bayani.
AUTODESK VIDEO TUTORIAL na shiryashi ne domin koyarda zana cartoon tahanyar amfani dashi wannan app AUTODESK SKETCH BOOK.
Aciki video din akwai Bayanai daki-daki wanda natabbata idan mutum yakalli video din cikin nitsuwa zai fahimci yanda zai zana nashi cartoon din... (Autodek desk).
Bayani ne daki-daki cikin video wanda natabbata idan mutum yakalli video din cikin nitsuwa zaigane...
Abinda ake bukata da farko dai yakasance kamallaki wannan app din wato Autodesk sketchbook.
Idan kana bukatar application din Autodek din awayarka saikabi wannan link d
din domin saukar da ita.
App link
Zaifi dacewa kasauke ta wannan link din domin kuwa bazaka samu irin wanda mukayi aiki da itaa a playstore ba.
Bayan kagama sai kuma video tutorial din wanda zaka iya saukeshi ta wannan link din dayake akasa.
Domin saukar da video din kuma saika bi wannan link din
0 comments: