- |
- |
Yanda zaka Canja Imei A wayar Android.
Sauya Imei wata dabarace a fakaice ko kuma ince wani salo ne na canja wasu nau'in na daga cikin bayanan waya wanda yake kunshe acikin wasu lambobi wadanda idan har babusu toh fa duk wata waya baza'a gane moriyarta ba,
Awasu lokutan haka kawai waya tana iya nuna invalid Imei Irin wannan matsala ta Invalid IMEI akasari tana faruwa ne bayan anyi ma (factory reset) ko wani abu makamantan hakan kamar rooting,
A wani lokaci haka kawai kana iya tsintar wayarka acikin wannan matsalar .
ta yadda idan wayarka tana dauke da matsalar Invalid IMEI, to bazatayi kira ba, kuma koda an kiraka ba za'a sameka ba, haka zalika bazatayi browsing ba, amma zaka ganta da service akanta, sai dai hanyar da service zai tantance wayarka kafin ya fara aiki akanta din babu.
A wani lokaci kuma ana iya samun wani cheat na data mai tsoka saikaji ana cewa sai an chanja Imel idan kanaso kaima kamori irin wadannan garabasar sakabi wannan darasin daki-daki.
a wannan takaitaccen darasin zamu bada yadda zaka sanja ko kuma ka gyara wannan matsala, da kanka ba tare da kasha wahalar zuwa gun masu gyara ba.
Abinda ake bukata.
1. Ka sauko da MTK Engineering Mode daga Shiga nan domin Saukarwa
2. Ka saukar dashi kan wayarka, bayan yayi (Installed)
3. Bayan ka budeshi wato Mobile MTK Engineering Mode saika latsa>
i. MTK Settings >
ii. Saika latsa gefen saman screen dinka na dama wato Connectivity >
iii. Saika latsa CDS Information >
iv. Saika latsa Radio Information >
4. Saika zabi Phone 2, ka fara shigar masa da nasa IMEI din.
5. Anan tunda Phone 2 ka zaba saika latsa lambobin na biyu wato AT+EGMR=1,10,"shigar lambobin anan"
tsakanin wadannan alama ake bukatar ka shigar da IMEI wato.
Bayan ka gama shigar da IMEI saika danna Send Command.
indai yayi zai nuna ma msent Command.
Haka zakayi da na Phone 1, bambancin PIN din farko ne kawai.
Amma kafin kayu ka tabbatar ka tana di IMEI dinka lambobi ne guda 15, akasri suna farawa ne da 35.
Domin duba na wayarka sai Ka danna *#06# domin ganin shin aikin da kayi yayi, ko kuma wayarka tana da IMEI ko kuma ya fita shima saika danna *#06#.
Source: Duniyar Waya.
0 comments: