Monday, March 4, 2019

MTN Yanda zaka sayi 1GB a N200, ko 4GB a N1000, ko 250MB akan N100.

-
-














MTN Yanda zaka sayi 1GB a N200, ko 4GB a N1000, ko 250MB akan N100.




Kamar yanda muka sani masu amfani da layin Mtn muna matukar fanatamawa tareda morewa alayin mtn bisa wadannan tsarukan.
Idan kana sayan data akan farashi mai tsada toh zanso kayi amfani da wannan darasin domin jarraba taka sa'ar tahanyar samun wannan garabasar.
Ita wannan tsarin sayar data tanada matukar kayatarwa saidai matsalar ta daya shine sai wanda suka ga dama suke bawa daman siyan ita wannan datan.
Abin nufi anan shine balalle bane idan kayi kasamu saidai akasari suna yawan bawa wadanda simcard dinsu yajima akasa ma'ana wadanda basu cika aiki da simcard din ba na tsawon watanni, akasari anfi dacewa wajen wadannan simcard din sai dai idan kanada sa'a zaka iya samu a simcard dinka koda kana amfani dashi.
Idan kanaso kabincika kaga ko kanada daman siya sai ka danna wadannan lambobin.
*131*65#


Zaka ga sun baka za6i kamar yanda yake acikin hoton nan


To
Sai ka zabi wanda kakeso acikin lambobi 1, 2, 3 . sai kayi sending idan kaga sunce maka “Sorry you are not eligible for this offer” wannan ya nuna cewa bakada wannan daman na sayan datan.

Idan kuma kaga suncema "insufficient balance" toh wannan alama ne da yake nuna maka cewa kanada daman sayan wannan garabasar.
Abinda zakayi kawai sai ka nemi kati kasaka kasake danna *131*65# sai kaza6i wanda kakeso kasaya.
Shikenan bayan kasaya idan kanason duba balance dinka saika danna *131*4# shikenan.



Sai kuma batun Validity dinsu ma'ana lokacin expire dinsu.


- kasani idan 1GB Kasaya na N200 zaiyi expire ne bayan kwana bakwai(7 days),

-idan kuma 4GB dinne wato na N1000 shi kuma zaiyi kwana talatin (30 days)

-sai kuma 3days 250MB na N100 zaiyi kwana uku (3days) wannan kenan...








Rilwan Really
Share This
Previous Post
Next Post

0 comments: