Friday, March 8, 2019

MTN: Yanda zakayi Freebrowsing da Tweakware vpn.

-
-










Yanda Zaka Yi Browsing Kyauta A Layin MTN Tare da Tweakware VPN




Kamar yanda muka sani Akasarin vpn din da muke aiki dasu sun fara yimana rikici a yan kwanakin nan, musamman ma 'yan uwana masu aiki da layin mtn wannan shine dalilin dayasa na yake shawarar kawo muku wata hanyar yanda zaku yi browsing kyauta ta hanyar amfani da Tweakware VPN ,

Nasan wasu sun sanda wannan tweakware din wasu kuma basu sanda shi ba, shi wannan configure din a Kullum Zaka iya morar da 50m zuwa 100mb Kyauta idan ya kare sai ka bari sai gobe kuma ka kara yi.


Sabida haka ba tare da bata lokaci ba zan nuna muku yanda zaku saita browsing din a wayarku.


Da farko dai ka dauko a wannan application din a wayarka ta android:
1. Ka sauke Tweakware VPN - a wayarka shiga nan domin saukewa

2. Sai kuma file configure Tweakware shiga nan domin saukewa.


Yanda Zaka saita shi Tweakware VPN din



1. Ka tabbatar cewa ka dauko Tweakware da file configure din.

2. Sai kayi install din Tweakware VPN app din a wayarka
3. Idan ka bude Tweakware app din saika ta6a kan Settings >




Sai kata6a kan Import > Saika Nemo Tweakware Config file din daka saukar a wayarka saika danna akai domin ya shigo da file din.









4. Zakaga ka koma app din idan kabi matakin dana fada , saika zabi Free Server daga nan a akwatin dake kasa saika zabi Import Tweak.




Daga nan saika danna akan Connect shikenan saika jira yayi connecting daga nan saika fara browsing kyauta a wayarka...
Share This
Previous Post
Next Post

0 comments: