Thursday, March 7, 2019

9Mobile: Yanda Zakayi 0.00k Free browsing da Netify Vpn.

-
-





9Mobile Yanda Zakayi 0.00k Free browsing da Netify Vpn.






Idan ka cigaba da kasancewa tareda Reallyblog toh fa hakika zaka kasance cikin masu moriya ga dukkan wani garabasa da muke dauke dasu .
Kamar yanda muka sani kuma muke yawan fada wannan shekaran muna samun sauki sosai wajen shiga shafukan yanar gizo tabbas hakane masu aiki da layin Mtn sunfi kowa morar wadannan gara6asar kuma zasu bada labari a duk inda suke.

Baya ga na Mtn da muke yawan kawowa a yau ina tafe da na 9mobile wanda zamu mori data har izuwa adadin lokacin da muka ga daman sauka wato (unlimited) idan baku manta ba a baya akwai freebrowsing din da muka kawo wato Yanda zakayi Freebrowsing a layin 9mobile tareda Hi Vpn
A wannan karon zamuyi amfani ne da Netify Vpn.

Shi Netify vpn yana nan ne kamar phsiphone idan ka taba amfani da psiphone zakaga suna matukar kama dashi wannan netify vpn din.

Kai tsayen yanda zakayi Frebrowsing a layin 9mobile.

Abubuwanda ake bukata.

1 waya kirar android.
2 layin 9mobile (etisalat)
3 2g/3g/4g Network
4 Netify vpn.

Idan kana bukatar App din Netify Vpn sai ka shiga nan domin saukarwa.


Kabudeta zakaganta kamar phsiphone ka tsaye ka gangara kasa ka duba inda a ka rubuta.

Real proxy type : sai ka za6i HTTP

Sai kuma

Real proxy server: ka saka 47.90.95.67

Sai kuma
Real proxy port: sai ka saka 80.

Sai ka bude data dinka da layin 9mobile sai kayi save.






Sannan kayi connect.






Zakaga yadauka tahanyar fitarda alaman makulli asaman notification din wayarka sai ka fita kaje kayita browsing dinka...










































Share This
Previous Post
Next Post

0 comments: