Wednesday, March 27, 2019

Yanda zakayi Free browsing da Airtel Ta Hanyar Data Reversal..

-
-


 Yanda zakayi Free browsing da Airtel Ta Hanyar Data Reversal..





Barkanmu da kasancewa a wannan lokacin ayau ina tafe muku da Sabuwar Hanyar da zaku iya morar browsing alayin Airtel wanda nake ganin wannan shine karo na farko a wannan shekarar da nazo muku da gara6asar layin airtel.

Zanso ku kasance taredani a wannan gajeren darasin.

Shi wannan garabasa da ake kira data reversal baya bukatar aiki da vpn sannan zaka iyayin amfani dashi a kowanne irin waya daga java, symbian, ios, harma a mordem domin aiki dashi a computer.
Ita data reversal wata hanya ce da kamfanin airtel suka fitar domin maidawa wadanda suka sayi data bisa kuskure kudinsu tare da janye datar.

Misali:
ka sayi data batareda saninka ba idan ka danna lambobin reversal zasu dawo ma da kudinka sai kuma su dauke datarsu.

Awannan darasin zamu duba yanda zakayi amfani da datar sannan kuma su dawo ma da kudinka tahanyar reversal din.

Abinda ake bukata:
Layin Airtel 4g ko 3g wanda akeda daman sayan data dashi akai akai.
Sai ka sayi data plan na airtel ko wanne iri ta hanyar danna *141#
Bayan kasaya zaka iya duba balance dinka tahanyar danna *140# katabbata sun ninka maka bonus din adadin yanda kasaya kamar yanda yake ahoton nan.







Sai kawai ka bude data kafara amfani da datar na dan wani lokaci kamar na tsawon 24hrs amma fa ka tabbata baka gama cinye datar duka ba.

Sai ka danna  *121*6# nan take zasu kwashe ragowar data dinda yake cikin layinka sannan su dawo maka da kudin ka daka sayi datar.
Idan kaga dama zaka iya sake saya da kudin dasuka dawar maka bayan 24hrs ka kuma sake yin reversal din.

😂😂









Share This
Previous Post
Next Post

0 comments: